India cartoon character 2
*Video Cartoon*
Wannan Class Zai Koyar da Yadda ake Kirkiran Video ta hanyar Amfani Da Wayar Hannu(Phone)
*Video Cartoon Creations* Yana da Matukar Tasiri A Wannan Zamani Wajen Tallata duk Wata Hajarka ta Kasuwa Kuma Zaka iya Mayar dashi kasuwarka.
Domin Zakayi Amfani dawarka Wajen Kirkiran Cartoon video Wajen Neman Kudi ko Tallata Kasuwancinka ko don Nishadin kanka
Sannan awannan Zamani Da Muke ciki koyan duk wani Digital Skills abune Mai Matukar Tasiri duba da Yadda yanayi ya Sauya zuwa Digital
Abubuwan da ake Bukata kafin ka shiga Wannan Class Domin Koyan yadda Zaka kirkiri Video Cartoon shine.
1.*Zaka Mallaki Waya Android.*
2.*Sannan Whatapp Number Dole Ne ya kasance kana Whatapp Domin A Whatapp Muke Gabatar Da Lectures dinmu.*
3.*Sannan yaka sance kana Sha'awar koyan Abun Acikin Ranka*
4.*Bayannan Sai Kayi Register Domin Samun Damar Shiga Cikin Jerin Masu Bukatar Koyo*
Muna da Tsare Tsare Na Musanman akan yadda Muke Koyarwa Kuma A Fahimta cikin Sauki ba tare da Daukar Lokaci ba.
Muna Gabatar Da lectures dinmu A Manhajar Whatapp sannan Muna fitar da Lokutan Karatun bayan Mun tsara *Timetable* d