Bad Energy by Haisam Baga
🔥 BAD ENERGY – HAISAM BAGA 🔥
“Bad Energy” waƙa ce game da nisantar negative vibes, hassada da mutanen da ba sa son ganin ka ka samu nasara. 💯
Daga ƙasa nake, amma burina shi ne in tashi sama. 🚀 Ba zan bari maganar mutane ko bad energy ta hana ni bin dream dina ba.
🎵 Artist: Haisam Baga
🎶 Title: Bad Energy
🔥 Vibe: Afrobeat / Hip-Hop
📍 Kano, Nigeria
Bad energy, stay away! 🗣️🔥
No distractions. No limits. Just vibes and success.
#Musiccomedymovies
Sign in to join the conversation.
Sign in with Google
Comments