Bad Energy by Haisam Baga 2

4 Views
🔥 BAD ENERGY – HAISAM BAGA 🔥 “Bad Energy” waƙa ce game da nisantar negative vibes, hassada da mutanen da ba sa son ganin ka ka samu nasara. 💯 Daga ƙasa nake, amma burina shi ne in tashi sama. 🚀 Ba zan bari maganar mutane ko bad energy ta hana ni bin dream dina ba. 🎵 Artist: Haisam Baga 🎶 Title: Bad Energy 🔥 Vibe: Afrobeat / Hip-Hop 📍 Kano, Nigeria Bad energy, stay away! 🗣️🔥 No distractions. No limits. Just vibes and success. #Musiccomedymoviesfreestyle

Comments