Allahu Akbar 3
Wani abin ban al'ajabi a rasuwar Aboki shine, bai wuce kwana 8 ya rasu ba suka yi wani kwamedi shi da abokinsa kuma amininsa Walid Mroue. Shi wanan kwamedi ya nuna yanda Aboki ya yi tafiya zuwa Lagos inda a hanyarsa ta dawowa ya samu hatsari inda ta rabe gida hudu. Wanan kwamedi shine na karshe a rayuwarsa. Allah masa rahama